Reuters ya ruwaito cewa, kamfanin Verizon, AT & T da Lumen suna daga cikin kamfanonin sadarwar da jaridar ta bada rahoton an ...
Mutombo wanda aka haifa a Jamhuriyar Dimokiradiyar Congo, da fari ya zo jami'ar Georgetown dake Washington ne a bisa tallafin ...
Fafatawar Walz da Vance zai kasance a yau Talata 1 ga watan Oktoba da karfe 9 na dare agogon ET da Laraba 2 ga watan Oktoban ...
A yau Litinin, fadar Kremlin ta yi Allah-wadai da kisan Shugaban Hizbullahi Hassan Nasrallah da hare-haren Isra’ila ta sama ...
Shettima ya wakilci Shugaba Bola Tinubu ne a taron wanda aka yi a karo na 79 a birnin New York da ke Amurka. Mataimakin ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
Lauyansa ya ce lafiyar al-Bashir tana tabarbare wa a baya bayan nan, yana mai cewa amma yanayin bai tsananta ba.
Taron dimbin shugabannin kasashen duniya, wanda ya kasance kololuwar gangamin diflomasiya, na zuwa ne a daidai lokacin da ...
Al’amarin ya hada da wani kwale-kwale dake dauke da fasinjoji wanda ya nutse a cikin ruwan ambaliya, abinda yayi sanadiyar ...
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya bayyana damuwarsa ga hafsan hafsoshin sojin Sudan a game da ...